Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Kwamishinan Lafiyan Legas ya kamu da COVID-19

Kamishinan Lafiya na Jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ya kamu da cutar COVID-19

Yaran da ya kamata su sa takunkumi —UNICEF

Asusun Yara da Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ce yara masu shekaru fiye da 11 su rika sanya takunkumi a wuraren da ake bukatar manya manya su sa

Jarabawar WAEC: Dalibai mata takwas sun kamu da COVID-19

Kawo yanzu dalibai tara ne aka gano suna da cutar, takwas daga cikinsu a Jihar Gombe

Daliba na rubuta jarabawar WAEC a cibiyar COVID-19

Mai shekara 16 da ta kamu da COVID-19 na rubuta jarabawar WAEC a cibiyar killacewa

WASSCE: Dalibi mai COVID-19 zai rubuta jarabawa a makaranta

Wani dalibi daga cikin mutanen da aka killace saboda kamuwa da cutar COVID-19 zai rubuta jarabawar kammala sakandare (WASSCE) a farfajiyar makarantars