Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Jihar Kogi ta rufe asibitoci hudu marasa rijista

Gwamnatin Jihar Kogi ta rufe wasu asibitoci guda hudu bisa laifin aiki ba tare da rijista ba. Biyu daga cikin asibitocin dai a karamar hukumar Adavi s

An haifi ‘yan uku masu dauke da COVID-19

Likitoci sun tabbatar da cewa wasu jarirai ‘yan uku da aka haifa na dauke da cutar COVID-19 bayan an yi musu gwajin cutar a kasar Mexico. Jami&#

Mazauna Saudiyya ne kadai za su yi Hajji bana

Gwamnatin kasar Saudiyya ta takaita halartar aikin Hajji a bana zuwa wadanda ke zaune a kasar a halin yanzu kadai. Saudiyya ta ce mazauna wajen kasar

Kano ta bude shafin COVID-19 a intanet

Gwamnatin jihar Kano ta bude shafin intanet da zai rika samar da bayanan cutar COVID-19 ga mutunen ciki da wajen jihar. Jihar ta kirkiri shafin ne a m

Likitoci sun janye yajin aikinsu

Bayan shafe kusan mako daya tana gudanar da yajin aiki, Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Najeriya (NARD) ta kawo karshensa ranar Lahadi. Jawabi