Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Gwajin riga-kafin COVID-19 ya shiga mataki na biyu

Maganin riga-kafin COVID-19 da Cibiyar Kimiyyar Tsirrai ta Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya a Kasar China ta samar ya shiga matakin gwaji na biyu a kasa

Najeriya ta karbi tallafin kayan yakar coronavirus na Dala miliyan 22

Tarayyar Turai da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya sun ba wa gwamnatin Najeriya tallafin kayan yaki da cutar coronavirus da suka kai na Dalar Amur

Saudiyya: 3,379 sun kamu da COVID-19 a ranar dage dokar kulle

A daidai lokacin da mahukunta a kasar Saudiyya ke ci gaba da sassauta matakan kare yaduwar COVID-19 an sami sabbin masu dauke da cutar 3,379 yayin da

Yadda za a rage mace-macen COVID-19 a Najeriya

Ministan lafiya na Najeriya Osagie Ehanire ya yi gargadi kan yiwuwar karuwar mace-mace sakakamon yawan wadanda ke kamuwa da cutar COVID-19 a kasar. Os

Cutar coronavirus ba mutuwa ba ce —Minista

Gwamanatin Tarayya ta ce duk da cewa cutar coronavirus ba tarkon mutuwa ba ce, illarta ga wadanda suka kamu ta isa ta zama izina ga ‘yan Najeriya kan