Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Saudiyya na duba yiwuwar dakatar da aikin Hajjin bana

Kasar Saudiyya na duba yiwuwar dakatar da gudanar da aikin Hajjin bana saboda yaduwar cutar COVID-19 a kasashen duniya. Tuni dai Gwamnatin Saudiyya ta

Dokar kulle: Ba a bude masallacin Sultan Bello a Kaduna ba

Duk da sassauta dokar da Gwamnatin jihar Kaduna ta yi a masallatan juma’a a fadin jihar, babban masallacin  Juma’a na Sultan Bello ya ci g

Mutum 663 sun kamu da COVID-19 a rana guda a Najeriya

A ranar Talata 9 ga watan Yunin da muke ciki ne aka samu adadi mafi yawa na mutane da suka kamu da cutar COVID-19 a Najerirya a cikin awa 24. Mutum 66

COVID-19: Manyan jami’an gwamnati 8 sun kamu a Gombe

Jami’an gwamnati da ’yan majalisar wakilai takwas ne suka kamu da coronavirus a jihar Gombe. Ranar  Talata ne Kwamishinan Yada Labarai na jihar,

Coronavirus: Matashi ya kirkiri na’urar wanke hannu a Kano

Abubakar Danjuma Maiwada matashi ne da ke aiki a Cibiyar Binciken Makamashi ta Jami’ar Bayero da ke Kano, kuma ya shahara wajen kirkirar kayan a