Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

COVID-19: Sabbin dokokin bude masallatai da coci-coci

Daga yanzu ya zama wajibi ga wuraren ibada su cika sharudda 29 na bayar da tazara domin kare masu bauta daga kamuwa da annobar COVID-19. Cika sharudda

Coronavirus: Sababbin ka’idojin kula da kuma sallamar masu ita

Najeriya ta sanar da sababbin ka’idojin da za a yi la’akari da su wajen gano ko ya dace a sallami mai fama da cutar coronavirus.  Matakin na zuwa ne b

Malamai sun yi watsi da ka’idojin bude masallatai a Ilori

Majalisar  Malaman Birnin Ilori a jihar Kwara ta yi watsi da ka’idojin da gwamnatin jihar ta sanya na bude masallatai a jihar. Malaman sun bayya

An bude kasuwanni, za a koma aikin gwamnati a Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ba da umarnin bude kasuwannin mako 15 wadanda ta rufe a yunkurinta na kare yaduwar annobar coronavirus a jihar. Ta kuma uma

An hana yara zuwa wuraren ibada – Sanwo-Olu

Ba za a bude masallatai ba sai nan da makonni biyu a jihar Legas, a cewar Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu. Gwamnan ya ce za a bude masallatai a jihar