Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Dalilin da ya sa ba a samu coronavirus a Kogi da Cross River ba

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce jihohin Kogi da Kuros Riba ne suke da mafi karancin mutanen da aka yi masu gwajin cutar

Wani gwaji na riga-kafin coronavirus ya yi nasara

Wani kamfani a jihar Massachusetts ta Amurka mai suna Moderna ya samar da allurar riga-kafin cutar coronavirus wadda aka tabbatar da ita bayan gwaje-g

Coronavirus: Wadanda suka kamu a Najeriya sun haura 6,000

Adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da COVID-19 a Najeriya ya haura 6,000 yayin da wadanda suka rasu a sanadiyar cutar suka doshi dari biyu. Alkaluma

‘Sassauta dokar kulle a Kano ka iya jawo matsala a Najeriya’

Sakataren Gwamnatin Tarayyar Najeriya, Boss Mustafa, ya ce duk da ana samun matsakaicin ci gaba a yakin da ake yi da annobar COVID-19 a Najeriya, a za

Ganduje ya yarda a yi sallar Idi da ta Juma’a a Kano

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yarda a yi sallar Idi bayan ya cimma daidaito da malamai da limaman jihar a kan matakan kariya daga kamuw