COVID-19: An samu karin majinyata 338 a Najeriya
An samu karin majinyata 338 a Najeriya, lamarin da ya kawo jimillar wadanda gwaji ya tabbatar sun kamu da COVID-19 a kasar zuwa 5,959. Alkaluma na bay
Kiwon Lafiya
An samu karin majinyata 338 a Najeriya, lamarin da ya kawo jimillar wadanda gwaji ya tabbatar sun kamu da COVID-19 a kasar zuwa 5,959. Alkaluma na bay
Ministar Jinkai da Agajin Gaggawa, Sadiya Umar Farouk, ta mika kayan abinci tirela 120 ga gwamnatin Kano, a matsayin tallafin gwamnatin tarayya ga jih
Gwamna Abubakar Atiku-Bagudu na jihar Kebbi ya amince a biya ma’aikatan lafiya da ke bakin daga dare da rana a yakin da ake yi da coronavirus al
Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya nemi afuwar jama’a bisa matakan kulle da ya sanya a jihar a kokarin gwamnatinsa na dakile yaduwar
Shugaba Muhammadu Buhari ba ya saba doka don ba ya sanya kyallen rufe fuska, a cewar mai taimaka masa kan kafofin sada zumunta na zamani, Lauretta Ono