Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

COVID-19: Yawan majinyata zai karu a Kano —Ganduje

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ya ce akwai yiwuwar adadin wadanda suka kamu da coronavirus ya karu matuka saboda kafa sabbin cibiyoyin gwajin c

COVID-19: A karon farko an samu majinyata kusan 200 a Legas

Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) na daren Juma’a sun nuna cewa an samu karin wadanda suka kamu a jihar Legas d

Coronavirus: An sake tsawaita dokar kulle a Ogun

Gwamnan jihar Ogun Dapo Abiodun ya sake tsawaita dokar kulle da mako daya,a yunkurin sa na kare yaduwar annobar coronavirus a jihar. A sanarwar da gwa

Gidan ‘Diezani’ zai koma cibiyar killace masu coronavirus

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya (EFCC) ta mika wa gwamnatin jihar Legas wani katafaren gidan tsohuwar mini

Shugaban Faransa ya aikewa Shugaban kamfanin Sanofi sammaci

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya aike da sakon sammaci ga shugaban babban kamfanin samar da magunguna na Sanofi bisa jawabin da ya yi akan ri