Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

‘Rashin Albashi Mai Kyau Ke sa Likitoci Kaura daga Najeriya’

Sama da kashi 70 na wani rukuni na ’ya’yan kungiyar a asibitin Jami’ar ABU ba a biya su albashin watan Agusta ba

Amfani da man girki mara inganci na kawo ciwon zuciya —Masani

Masani ya bayyana cewa amfani da man girkin da ba a tantance ingancinsa ba na iya haddasa ciwon zuciya da sauran barazana ga lafiyar dan Adam

A karon farko WHO na yin taro kan maganin gargajiya

Hukumar lafiya ta duniya na taron farko kan maganin gargajiya don ba da damar amfani da shi ba tare da ya illata mutane ba

‘Mutum miliyan 20 na fama da ciwon hanta a Najeriya’

Mutum biliyan biyu na fama da ciwon hanta a duniya.

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a karon farko a Najeriya

Dama dai an gargadi ’yan Najeriya tun bayan bullar cutar a Arewacin Ghana.