Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

COVID-19: Gwamnoni za su tattauna a kan raba tallafi

Gwamnonin jihohin Najeriya 36 za su yi taro ranar Laraba don tattaunawa a kan dokar zaman gida da kuma nazari a kan ko ‘yan kasa na cin gajiyar

COVID-19: Yawan sabbin majinyata a Najeriya ya dan ragu

Bayan da aka jera kusan kwana biyar ana samun sabbin majinyata daga sama da 230 zuwa sama da 300 a Najeriya, an dan samu ragi a yawan wadanda suka kam

Buhari ya umarci a shigo da maganin coronavirus daga Madagascar

Shugaban Muhammadu Buhari ya ba da umarni a je a kwaso wa Najeriya maganin cutar coronavirus da kasar Madagascar ta sarrafa wanda aka ba da rahoton ce

COVID-19: An tallafa wa Kano da cibiyar killace mutane ta zamani

Wata kungiyar manyan ’yan kasuwa a Najeriya da ke tallafawa a yakin da ake yi cutar coronavirus, Gamayyar Yaki da Annobar COVID-19 (CACOVID), ta damka

An tsawaita dokar zaman kulle a Kano

 Gwamnatin Kano ta tsawaita wa’adin dokar zaman kulle a jihar da mako guda. A wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin, kwamishinan yada labaran j