Adadin masu kamuwa da Coronavirus na kara raguwa a Najeriya
Adadin sabbin masu kamuwa da COVID-19 ya kara raguwa a kwana na biyu a jere a Najeriya. Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (
Kiwon Lafiya
Adadin sabbin masu kamuwa da COVID-19 ya kara raguwa a kwana na biyu a jere a Najeriya. Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (
Kungiyar ma’aikatan jinya ta Najeriya reshen jihar Legas ta bayyana cewa sama da ma’aikatan jinya 300 ne ke cikin hadarin kamuwa da cutar
Gwamnatin jihar Nasarawa a Najeriya ta mayar da almajirai 788 zuwa jihohinsu na asali. Gwamnan jihar, Injiniya Abdullahi Sule, wanda ya yi sallama da
Ma’aikatan lafiya na cibiyar kula da marasa lafiya ta gwamnatin tarayya da ke Idi Aba (FMC), a Abeokuta a jihar Ogun sun shiga rudu bayan da wat
An samu raguwar sabbin wadanda suka kamu da COVID-19 a Najeriya idan aka kwatanta da adadin da aka fitar sa’o’i 24 baya. Alkaluman Hukumar