Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

‘Ba za a tilasta ma’aikatan lafiya aikin coronavirus ba’

Ministan Lafiya a Najeriya Dokta Osagie Ehanire ya ce gwamnati ba za ta tilasta wa ma’aikatan lafiya su yi aikin dakile cutar coronavirus a kasar ba.

Coronavirus: A karon farko mutum sama da 200 sun kamu a Najeriya

A karo na farko ko an samu karuwar mutum sama da 200 da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya. Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Mas

Coronavirus: Karin mutum 12 sun warke a Legas

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu, ya sanar da karin mutum 12 da suka warke daga cutar coronavirus a jihar. Sanwo-olu ya sanar da hakan ne a shaf

Wani mutum ya guji dansa ya samu mukami a Ekiti

Gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi ya bai wa wani mutum da ya guji dansa aiki a matsayin Jakadan Yaki da Annobar Coronavirus na jihar Ekiti. Mutumin ma

Coronavirus: Karin mutum 196 sun kamu a Najeriya

A kwana na biyu  a jere an samu karuwar mutum sama da 150 da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya. Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuk