Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Covid-19: Mutum 138 ne suka warke a Legas

Gwamnatin jihar Legas ta sallami karin mutum 15 da suka warke daga annobar coronavirus. Daya daga cikin su dan kasar Indiya ne, yayin da ragowar 14 &#

Yawaitar mace-mace: Kwankwaso ya nemi Buhari ya kai dauki

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da ya kai wa jihar Kano dauki game da annobar mace-mace da

Coronavirus: An gano majinyatan da ‘suka tsere’ a Borno

Gwamnatin jihar Borno ta kame daya daga ciki wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus da aka ce sun tsere, yayin dayar ta kai kanta cibiyar

Coronavirus: An samu karin wadanda suka kamu 91

Yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya karu da mutum 91. Wata sanarwa da Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Naje

Coronavirus: Majinyata biyu sun shiga buya a Borno

Mahukunta a jihar Borno sun yi kira ga mazauna birnin Maiduguri da su yi hattara kasancewar mutum biyu da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus s