Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

COVID-19: El-Rufai ya tsawaita dokar zaman gida da kwana 30

Gwamna Nasiru El-Rufai na jihar Kaduna ya tsawaita dokar zaman gida da ta kafa da nufin kauce wa yaduwar cutar Coronavirus da kwanaki 30, sannan ta ka

COVID-19: ‘Plateau na bincike kan kwarmata sakamakon gwaji’

Gwamnatin jihar Filato ta kaddamar da bincike don gano wanda ya saki sakamakon gwajin da aka yi a kan wasu mutane da aka yi zargin sun kamu da cutar c

COVID-19: Wadanda suka kamu sun kai 1,182

Yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya kai 1,182. Adadin dai ya kai haka ne bayan da aka samu sababbin kamuwa da cutar

Yadda Musulmi ke azumin Ramadan da dokar hana fita

Watan Ramadan wata ne mai alfarma ga miliyoyin Musulmin duniya wanda a cikinsa ne sukan taru don gudanar da salloli da addu’o’i. Watan Ram

COVID-19: Yawan wadanda suka kamu a Najeriya ya haura 1,000

Yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya haura 1,000. Adadin dai ya kai haka ne bayan da aka samu sababbin kamuwa da cut