Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

Azumin kulle: Yadda wasu mutanen Borno suka ‘yi sahur da ruwa’

Hawaye na zuba a kan kuncinta, wata baiwar Allah da ke zaune a unguwar Umarari a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, ta ce yayin da ake tashi da azu

COVID-19: Plateau na neman masu alaka da majinyaci na farko

Gwamnatin Filato ta fara bibiyar mutanen da suka yi mu’amala da mutum na farko da aka tabbatar yana dauke da cutar coronavirus a jihar. Kwamishinan la

An bullo da sabuwar hanyar gwajin Coronavirus a Ogun

Gwamnatin jihar Ogun ta bullo da sabon salon gwajin coronavirus tayin amfanin da gidan gilashi wanda masana kiwon lafiya a jihar suka ce hanya ce da z

Coronavirus: Ana bibiyar mutum 692 a Kano

Kwamitin kar-ta-kwana a kan yaki da annobar coronavirus na Kano ya ce yana bibiyar mutane 692 wadanda ake zargin sun kamu da cutar coronavirus ko sun

ECOWAS ta zabi Buhari ya jagoranci yaki da COVID-19

Shugabannin kasashe mambobin Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) sun zabi Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya jagoran