Kiwon Lafiya

Kiwon Lafiya

COVID-19: Gwamnonin Najeriya sun kuduri aniyar rufe jihohi

Gwamnonin Najeriya 36 sun amince su aiwatar da dokar hana zirga-zirga a tsakanin daukacin jihohinsu har tsawon mako biyu da nufin hana yaduwar cutar c

COVID-19: Wadanda suka kamu a Najeriya sun kai 873

Yawan wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya zuwa tsakar daren Laraba ya kai 873, a cewar Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa

Coronavirus: Jigawa ta karbi almajirai 524 daga Kano

Gwamnatin Jigawa ta karbi almajirai 524 ’yan asalin jihar wadanda takwararta ta jihar Kano ta mayar gida. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, wanda ya ka

Coronavirus: An kaddamar da sabon tsarin kiwon lafiya a Legas

Gwamnatin jihar Legas ta kaddamar da manhajar kiwon lafiya ta tafi-da-gadanka wacce aka yiwa lakabi da ‘EKO TELEMED’ a wani yunkuri na gwa

Dokar hana fita: Yadda rayuwar wasu ta kuntata a Jigawa

Rahotanni sun ce al’ummar garin Kazaure da ke jihar Jigawa sun fada cikin mawuyacin hali bayan da gwamnati ta kafa dokar hana fita wadda ta shafi kowa