Kungiyoyi

Kungiyoyi

Kungiya ta koya wa matasa da mata 200 sana’o’i a Kaduna

Wata kungiyar matasa da ke Gundunmar Rigasa a Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna ta yaye dalibai mata da maza 200 da ta koya wa sana’o’i domin dogar

Dalilan da na kafa gidan rediyon Fulatanci – Usman S. Usman

Usman Shehu Usman, gogaggen dan jarida ne da ya shafe shekaru da dama a aikin; a yanzu shi ne Babban Editan Sashen Hausa na Rediyon Deutsche Welle da

Yadda na fara sarrafa ’ya’yan itatuwa ina jus da su – Dokta Kal

Malam Aliyu Idris Adam wanda ake kira da Dokta Kal, matashi ne mai son yawan bincike  a kan amfanin ’ya’yan itatuwa ga dan Adam da kuma magungunan gar

Yadda nake sana’ar nika in gyara inji – ’Yar firamare

Wata yarinya ’yar shekara 10 mai suna Rukayya Ahmed da take gudanar da sana’ar nikar garin masara da dawa a garin Saminaka a Jihar Kaduna, ta ce wanna

Burin kungiyarmu shi ne  tallafa wa nakasassu da marayu – Lilian Akwuchi

Lilian Akwuchi wata ’yar aikin yi wa kasa hidama ce (NYSC) da ta yi suna wajen tallafa wa nakasassu da marayu a yankin Saminaka da ke Jihar Kaduna ta