Kungiyoyi

Kungiyoyi

Ba a nuna kabilanci a Kungiyarmu – Baba Jede

Mataimakin Shugaban Kungiyar Kanikawa ta Kasa reshen Jihar Kebbi Actor Babajide ya ce, kungiyar ta tsere wa takwarorinta saboda rashin nuna kabilanci

Sanadiyyar sana’ar dori aka yi min kyautar gida  – Lawal Jibrin    

Sana’ar dori na daya daga cikin sana’o’in gargajiya kuma take da muhimmanci a tsakanin sana’o’in gargajiya wadda a halin yanzu zamani na kokarin canja

Kungiya ta nemi a kara wayar da kan masu zabe

Kungiyar Tsoma Jama’a wajen Tabbatar da Shugabanci Nagari (Organisation for Community Cibil Engagement) ta ce akwai bukatar a kara wayar da kan masu z

Sana’ar kitso ta kare min mutuncina – Maimuna Abubakar

A kasar Hausa kitso ya zama sana’a ga wadansu mata da ke yi wa sauran ’yan uwansu mata a duk lokacin da bukatar haka ta taso. Mai wannan sana’ar ita a

Kungiyar ta bukaci a yi zaben gobe cikin lumana

Shugaban Kungiyar Matasa da Wayar da kan Jama’a ta Mashaya Youth Mobilization, Alhaji Umaru Sanda Ambursa ya yi kira ga al’ummar jihohin kasar nan 29