Kungiyoyi

Kungiyoyi

Kungiyar JESA ta shirya muhawara kan yaki da cin hanci

Kungiyar Dalibai ’Yan Asalin Masarautar Jama’a (Jama’a Emirate Students Association – JESA) ta shirya gasar muhawara karo na farko a tsakanin ’y

Makarantar kiwon lafiya ta Sahlan a Jos ta yaye dalibanta

Makarantar Kiwon Lafiya ta Sahlan da ke garin Jos a Jihar Filato, ta yi bikin yaye dalibanta da rantsar da sababbin daliban da ta dauka a karshen mako

Kungiyar Muryar Talaka ta Kasa za ta yi taro a Gombe

Kungiyar Muryar Talaka ta Kasa za ta gudanar da babban taronta na kasa, karo na 8 a garin Gombe a mako mai zuwa. Babban sakataren kungiyar ta kasa Kwa

Kungiya ta bukaci masu cutar laka su daina fid da tsammani

Kungiya Tabbatar da Ci gaban Rayuwar Masu Cutar Laka  (RHOWI) ta yi kira ga masu fama da wannan lalura da kada halin da suke ciki ya sa su karya da ra

Gombe ta Arewa ce mafi koma bayan ilimin yara – Kungiyar GONUDA

Kungiyar Ci gaban Gombe ta Arewa (GONUDA) ta ce yankin na kan gaba wajen yawan yaran da ba sa zuwa makaranta. Shugaban Kwanitin Amintattu na kungiyar