Kungiyoyi

Kungiyoyi

Abin da ke tilasta mu shiga yajin aiki – Dokta Barde

Shugaban kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) reshen Jami’ar  Bayero, Dokta Ibrahim Barde ya ce jami’o’in kasar

NURTW ta shawarci mambobinta kan inshora

kungiyar direbobi ta NURTW ta bayyana aniyarta na cigaba da taimakawa mambobinta a kowane lokaci bukatar hakan ya taso. Shugaban kungiyar reshen jihar

kungiyar M & B ta horar da mutane 4,000 sana’o’i

kungiyar M and B ta horar da kimanin mutane 4000 a fadin Jihar Kano sana’oi’ daban-daban don dogaro da kansu. Kwamared Muhammad Umar Barde

Izala ta sake kai dauki ga ‘yan gudun hijira a Abuja

A ranar Lahadin da ta gabata ne kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’a Wa ikamatissunnah (JIBWIS) ta sake kai dauki ga dubban ‘yan gudun h

kungiyar ‘yan kasuwar Minna sun rantsar da sabbin shugabanni

kungiyar ‘yan kasuwar Minna ta rantsar da sabbin shugabanninta, rantsuwar wanda ya gudana a harabar babbar kasuwar ta Minna ranar Asabar din da