Kungiyoyi

Kungiyoyi

Sana’ar Fulamba tana da matukar tasiri – Lawal Fulamba

Malam Lawal Jibrin Fulamba Malumfashi ya kasance kwararre a sana’ar aikin famfo, sana’ar da aka fi sani da Plumbing da Ingilishi. A ganawarsa da wakil

Kungiyar Izala ta gudanar da taron wayar da kan ’yan agaji

kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah reshen Jihar Nasarawa ta gudanar da wani gangamin don wayar da kan ’yan agaji a garin Doma da ke

Kungiyar WBFA ta ilimantar da mata kan renon ciki

kungiyar Samar da Lafiya a Afirka (Wellbeing Foundation Africa) ta wayar da kan matan da ke sansanin ’yan gudun hijira na unguwar Wassa a Birnin Taray

Kungiyar TAN ta bukaci Lalong ya bunkasa wuraren bude-ido

Kungiyar Masu Yawon Bude-Ido ta Najeriya reshen Jihar Filato (TAN) ta shawarci gwamnatin jihar ta mayar da hankali wajen inganta wuraren shakatawa da

kungiyar Apurima ta koya wa matasa 149 sana’o’i

kungiyar Apurima Onlus tare da hadin gwiwar hukumar bunkasa kasashe ta Majalisar dinkin Duniya (UNDP) ta koya wa matasa 149 sana’o’i da suka hada dink