Kungiyoyi

Kungiyoyi

‘kungiyoyin matasa su kasance na matasa ba matasan-kai ba’

An bukaci matasa da a kowane lokaci su kasance matasan ne, ba matasan-kai ba, wadanda za a rika amfani da su a lokacin da ake bukata, karshe a yi wats

kungiyar masu sana’ar shayi ta Jihar Filato ta zabi sabon shugaba

daruruwan ’ya’yan kungiyar masu sana’ar shayi da suka fito daga kananan hukumomin Jihar Filato 17, sun gudanar da taron zaben sabon shugaban kungiyar,

Rashin jari ne matsalata -Yakubu Usaini

Wani mai kera fitilar gargajiya da ake kira a-ci-balbal mai suna Yakubu Usaini da ke zaune a Legas ya ce rashin jari ne babbar matsalar da ke ci masa

Kamfanin sarrafa leda na taimaka wa mata da matasa wajen sana’a

Kamfanin Sarrafa Tsofaffin Leda na Bauchi (Waste Recycling) ya fara aiki kimanin shekara daya da watanni domin sayen ledodin da aka watsar a sassan ji

kungiyar ’yan walda ta gyara tebura da kujerun wasu makarantu kyauta a Jihar Katsina

kungiyar masu sana’ar walda da cigaban matasa ta Jihar Katsina ta gudanar da gyaran tebura da kujerun da suka lalace a makarantun sakadare mallakar gw