Rayuwar bahaushiyar da aka fara haifa shekaru 127 a garin Ile-Ife
’Ya’yan Bahaushiyar da aka fara haifa a garin Ile-Ife sun ce, dattijuwar mai shekaru 127, takan yi wanki da tattaki na ta rabin kilomita kuma ta ji da
Kurmi
’Ya’yan Bahaushiyar da aka fara haifa a garin Ile-Ife sun ce, dattijuwar mai shekaru 127, takan yi wanki da tattaki na ta rabin kilomita kuma ta ji da
Gaskiya wasu ’yan kasuwar ɓoye kayan suke yi sai sun ga an galabaita sannan su fito da su, su sayar.
Salon mulki na kishin ƙasa da adalci ne marigayi Olubadan ya fara yi a shekara biyu kafin Allah Ya karɓi ransa.
Gonar da ta kone takan zamar jarkoki 50 na manja a duk sati da kuma ton 500 na abarba a shekara
Jagoran Hausawan a Kwatano ya kuma roki Gwamnatin Nijeriya ta tausaya wa talakawa.