Kurmi

Kurmi

An sake kama ‘yan China masu hakar ma’adanai a Najeriya

An kama wasu ‘yan China da ake zargi da  hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a Jihar Osun. Rundunar tsaron hadin gwiwa ta JTF da gwamn

Coronavirus: Mutuwar mai juna biyu ta sanya ma’aikatan lafiya cikin rudu

Ma’aikatan lafiya na cibiyar kula da marasa lafiya ta gwamnatin tarayya da ke Idi Aba (FMC), a Abeokuta a jihar Ogun sun shiga rudu bayan da wat

Coronavirus: Karin mutum 12 sun warke a Legas

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu, ya sanar da karin mutum 12 da suka warke daga cutar coronavirus a jihar. Sanwo-olu ya sanar da hakan ne a shaf

Wani mutum ya guji dansa ya samu mukami a Ekiti

Gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi ya bai wa wani mutum da ya guji dansa aiki a matsayin Jakadan Yaki da Annobar Coronavirus na jihar Ekiti. Mutumin ma

An bullo da sabuwar hanyar gwajin Coronavirus a Ogun

Gwamnatin jihar Ogun ta bullo da sabon salon gwajin coronavirus tayin amfanin da gidan gilashi wanda masana kiwon lafiya a jihar suka ce hanya ce da z