Kurmi

Kurmi

Ta kashe saurayinta mai mata biyu kan Naira 3000

Wani magidanci mai suna Usman Ibrahim Magara, ya gamu da ajalinsa a ranar Juma’ar makon jiya bayan da budurwarsa ta daba masa wuka a kirji sannan ta d

Yadda matasa suka kone barawon kaza a Kalaba

Gungun matasan da suka fusata a Layin Abitu da ke Karamar Hukumar Kalaba ta Kudu  Jihar Korus Riba sun kone wani matashi mai suna Victor, sakamakon za

Yadda masu garkuwa da mutane ke kai wa ’yan Arewa mazauna Ogun farmaki

Al’ummar garin Sabo Abeokuta, sun sake samun kansu cikin alhinin rashin daya daga cikin dattawansu inda masu garkuwa da mutane suka sace kuma suka kas

Na shekara 44 ina sana’ar yankan farce – Mamman Dokayal

Malam Muhammadu Mamman Dokayal, dattijo ne mai shekara 70 da yake yawon sana’ar yankan farce.Ya ce, ya zauna garuruwan jihohin Anambra da Bayelsa kuma

Gwamnatin Oyo ta dakatar da malamai kan karbar kudi daga dalibai

Gwamnatin Jihar Oyo ta bayar da umarnin dakatar da wadansu malaman makaranta 16 da ke koyarwa a makarantun firamare saboda zargin karbar kudi daga han