Kurmi

Kurmi

Za mu zauna da Gwamnatin Oyo  kan dokar hana kiwo – Shugabannin Fulani

Al’ummar Fulani sun ce, ba za su yi jayayya da Gwamnatin Jihar Oyo kan sabuwar dokar hana kiwo da ta kafa a jihar ba. Kuma sun ce duk wanda ya ce zai

‘Mijina ya gudu bayan yunkurin tsafi da ni da ‘ya’yanmu hudu’

Wata matar aure mai suna Abidat Ademola ta roki kotu ta raba aurenta na shekara 12 da mijinta mai suna Isa Ademola bisa zargin yunkurin tsafi don samu

Kungiyar AYCF ta yi tir da kama ’yan Arewa a Legas

Kungiyar Tuntuba ta Matasan Arewa (AYCF) ta yi tir da kamen ba gaira ba dalili da ta ce ana yi wa ’yan Arewa musamman masu sana’ar acaba a birnin Lega

Gargadin Majalisar Musulmin Oyo ga Gwamna kan rusa gidan kangararru ya yi tasiri

Gargadin da Majalisar Musulmin Jihar Oyo (MUSCOYS) ta yi wa Gwamna Seyi Makinde na Jihar kwanakin baya kan umarnin da ya bayar na a rusa gidan kangara

Sojoji sun yi aikin gyaran hanya a Abeokuta

Sojojin Bataliya ta 35 na Atilare da ke Barikin Alamala a Abeokuta a Jihar Ogun sun yi aikin gyaran hanyar Randa wacce da ta dade tana ci wa al’ummar