Kurmi

Kurmi

Za a hukunta iyayen da suka bar ‘ya’yansu na bara a kan titi a Oyo

Gwamnatin Jihar Oyo ta ce wani bincike da ta gudanar ta gano cewa ana samun karuwar mabarata a kan hanyoyi ne dalilin sakacin iyaye wajen lura da tarb

Gwamnan Ogun ya nuna takaici kan rasuwar dalibai da motar Kwastam ta kade

Gwamnan Jihar Ogun Yarima Dapo Abiodun ya bayyana takaici kan yadda hadarin motar da ya shafi jami’an Hukumar  Kwastam ya yi sanadiyar rasuwar dalibin

‘Muna karatun allo amma ba mu da almajirai masu bara  Kudu’

Duk da cewa al’ummar Musulmi mazauna Kudu maso Kudu, suna kokarin koyi da kuma koyar da addinin Musulunci, karatun allo wanda karatu ne mai dadadden t

Rikicin ‘yan sanda da ’yan acaba Kabu ya yi sanadiyar mutuwar mutum biyu a Akwa-Ibom

Mutum biyu sun rasa rayukansu a wani dauki- ba-dadi a tsakanin ’yan sanda da ’yan acaba a Karamar Hukumar Eket,  a Jihar Akwa Ibom sakamakon rashin fa

Dan acaba ya fallasa wanda ya kashe matar aure

Rundunar ’Yan sandan Jihar Oyo ta kama wani matashi mai shekara 20 mai suna Gbolahan Ismail da ta ce ya yi ikirarin furta cewa ya shiga cikin gidan wa