Kurmi

Kurmi

Ya nemi Hukumar NDLEA ta yi masa jinyar raunin da jami’an ta suka yi masa

Wani dan kasuwa mai suna Alhaji Musa Shehu Yunusari ya bukaci Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta yi masa jinyar raunin da

Shugabannin Hausawan Ibadan sun bukaci jama’arsu su girmama doka

Sarkin Hausawan Mobil Ring Road a Ibadan Alhaji Sule Garba ya ja kunnen jama’arsa mafi yawancinsu kananan ’yan kasuwa da ’yan acaba da leburori cewa s

Mutum tara aka kashe a rikicin kabilanci a Jihar Ebonyi

Har yanzu al’ummar Ukwagba Ngbo, da ke Karamar Hukumar Ohaukwu ta Jihar Ebonyi na zaman makoki da dakon abin da hukuma za ta yi ga ’yan ta’addan da su

Mutane sun hana gina masallaci a garin su Edwin Clark

Mutanen qauyen Kiagbodo mahaifar tsohon Minista kuma Shugaban Qungiyar Mutanen Kudu maso Kudu da Tsakiyar Najeriya Cif Edwin Clark da ke Qaramar Hukum

Za mu sauya fasalin Kasuwar Gwari ta Duniya a Legas – Alhaji Usman Saffan

Shugaban Kasuwar Gwari ta Duniya da ke Mil 12 a Legas, Alhaji Usman Shehu Samffan wanda yake cika kwana 100  a matsayin shugaban kasuwar a yau Juma’a,