Kurmi

Kurmi

Za a kirkiro sabuwar rundunar yaki da miyagun ayyuka – Sufeto Janar 

  Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya, Alhaji Muhammed Adamu, ya ce za a kirkiro sabuwar rundunar ’yan sandan da za ta yi aikin dakile miyagun a

‘Yan sanda sun kama masu yi wa yara fyade uku cikin kwana uku a Legas

Matsalar yi wa yara kanana fyade tana kara kaimi duk da kokorin da jami’an tsaro da kungiyoyin ci gaban al’umma ke yi  kan lamarin. A karshen watan ji

Babu kyau Musulmi ya ci bashi don yin layya – Ustaz Auwal Abdulkarim

Wannan wata na Zul-Hajji wata ne da Musulmin da Allah Ya huwace masa yake sayen abin yanka domin ya yi layya. Layya Sunnah ce da ta samo asali daga An

An kama mutum 4 da albarusai dubu 10 da suke sayarwa ‘yan fashi a Ibadan

Rundunar ’Yan sandan Jihar Oyo ta kama mutum 4 da albarusai dubu 10 da suka boye a cikin wani gida a Unguwar Oke-Bola a Ibadan inda zargin suna sayarw

An tsinci gawar budurwa a otel a Fatakwal

“Yan sanda a Jihar Ribas sun gano gawar wata budurwa mai suna Maureen Ewuru a wani otel da ke Layin Obasanjo a Fatakwal babban birnin jihar. Bud