Kurmi

Kurmi

Dubun sojan bogi ta cika a Ogun

Wani sojan bogi ya shiga hannun ’yan sanda a Jihar Ogun bayan da ’yan sanda suka kama shi tare da wadansu da ake zargin masu laifi na. Kakakin Runduna

Za a iya kawar da siyasar ubangida a Legas – El-Rufa’i

A Jihar Legas da jihohin Kudu maso Yamma siyasar ubangida na da matukar tasiri a siyasar yankin inda ake da wadansu mutane da suke ruwa-da-tsaki wajen

Da ya sayar da mahaifiyarsa mai kusumbi kan Naira miliyan 7 ga matsafa

Yanzu haka ’yan sanda a Jihar Ondo sun dukufa wajen neman wani matashi da ake zargin ya sayar da mahaifiyarsa mai kusumbi a kan Naira miliyan 7. Kakak

Dubun masu satar yara ta cika a Ogun

Wadansu mutane da ake zargin sun kware wajen satar yara sun shiga hannun ’yan sanda a Jihar Ogun bayan da ayarin ’yan sanda na musamman da ke yaki da

Tsoho ya shiga hannu kan lalata  ’yar shekara 10

Wani tsoho mai kimanin shekara 65 ya shiga komar ’yan sandan a Jihar Ogun bayan da aka zarge shi da yi wa yarinya ’yar shekara 10 fyade. A cewar mai m