Kurmi

Kurmi

An kama ‘yan fashin da suka guntile hannun dan kasuwa bayan kwace masa Naira miliyan 3

’Yan sanda a Jihar Oyo sun kama wadansu mutum biyu masu suna Danneri Mohammed da Abubakar Woru bisa zarginsu da guntule hannun wani mai suna Abdurrahe

Masu satar kudin mutane ta banki sun shiga hannu

Rundunar ’Yan sandan Jihar Oyo ta kama mutum 10 da ake zargin sun kware wajen sace kudaden mutane daga ajiyar bankunansu ta hanyar satar lambobin waya

Ya kashe dansa kan zargin maita

A Jihar Akwa Ibom wani mutum mai suna Essien Okon ya kashe dansa kan zarginsa dan mai suna Joseph da cewa maye ne. Yadda lamarin ya faru kamar yadda A

Makarantar Tazkiyya ta yaye marayu tara a cikin dalibai 19

Mkarantar Tazkiyya da ke Unguwar Mil 12 a Legas ta yi bikin yaye dalibanta karo na biyu inda ta yaye dalibai maza da mata 19 ciki har marayu 9. Alhaji

Idan ’yan Arewa suna zuwa Kudu karatu za a samu karin hadin kai – Sarkin Barebari

Sarkin Barebarin Jihar Ogun ya yi kira ga al’ummar Arewa su rika turo ’ya’yansu zuwa Kudancin kasar nan domin yin karatu a manyyan makarantun yankin s