Kurmi

Kurmi

Ta saci jariri ta bar ‘yarta

Dubun wata mata mai suna Affiong Ene mai shekara 37 ta cika lokacin da ta je wani gida da ’yarta ’yar shekara biyu mai suna Amanda Phillip, ta bar ta

Za a fara yakar miyagun ayyuka da fasahar zamani

Mukaddashin Sufeto  Janar na ’Yan sandan Najeriya Muhammad Abubakar Adamu ya ce, rundunar za ta maye gurbin amfani da makami ta hanyar yin amfani da f

An gano masu yi wa kasa hidima a cikin kungiyar asiri a Anambra

Wadansu masu yi wa kasa hidima a Jihar Anambra, Rukunin A na 2019 sun bayyana ficewarsu daga cikin kungiyar asiri. Jami’i mai kula da masu yi wa kasa

Ku daina hulda da masu yi wa Kwastam sojan gona – Kwaturola

Hukumar Kwastam ta yi kira ga jama’a su daina mu’amala da mutanen da suke bin su suna karbar kudi daga hannunsu da sunan za su sayar musu kayan gwanjo

’Yan jarida 6 sun mutu a kusan lokaci guda a Kalaba

’Yan jarida shida ne suka mutu a kasa da mako shida a Jihar Kuros Riba, lamarin da ya haifar da firrgici da tsoro a tsakanin mutane musamman manema la