Kurmi

Kurmi

Ana zargin ’yan sanda da kashe shugaban direbobi a Akwa Ibom

Ana zargin wadansu ’yan sanda da kisan wani Shugaban Kungiyar Direbobi ta Kasa (NURTW)  mai suna Ubong Udo Udofia a Jihar Akwa Ibom. Majiyar Aminiya a

An bayyana dalilin da APC ta lashe kujerar Gwamna a Ogun

Sakamakon nasarar da dan takarar Gwamna a Jam’iyyar APC a Jihar Ogun, Dapo Abiodun ya samu, na lashe zaben Gwamnan Jihar, inda ya doke abokin karawars

’Yan Arewa mazauna Legas sun yi na’am da sabon Gwamna

Al’ummar Arewa mazauna Legas sun bayyana farin cikinsu da nasarar da dan takarar Gwamnan Legas na Jam’iyar APC Babajide Sanwo-Olu ya yi, inda ya lashe

Mata sun zargi sojoji da kashe mutum 35 a Ribas

A ranar Asabar da ta gabata ce wadansu matan garin Abonnema da ke Karamar Hukumar Akuku-Toru a Jihar Ribas suka karade titunan garin suna zanga-zangar

Kungiyar Katsinawa da Daurawa mazauna Legas ta shirya addu’o’i kan zaben gobe

A yayin da ake shirin gudanar da zaben gwamnoni da na majalisun jihohi a gobe Asabar, a Jihar Legas, Kungiyar Katsinawa da Daurawa mazauna Legas ta sh