Kurmi

Kurmi

Al’ummar Jihar Oyo sun yi wa Shugaba Buhari kyakkyawar tarba

Hada-hadar sufuri da kasuwanci sun tsaya cik a birnin Ibadan a ranar Asabar da ta gabata, lokacin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ayarinsa suka i

Likitoci 88 sun ajiye aiki a Jihar Kogi

Kungiyar Likitoci ta Najeriya reshen Jihar Kogi ta ce likitoci 88 ne suka ajiye aiki a jihar bisa radin kansu a zamanin mulkin Gwamna Yahaya Bello, in

An shawarci malaman addini dangane da siyasa

Wani fitaccen malamin addinin Musulunci da ke Jihar Taraba Sheikh Usaini Khalifan Maiguduma ya shawarci ’yan uwansa malaman addini su rage zakewa waje

Wata ’yar giya ta daba wa matar aure wuka

Ana tuhumar wata mata da ake zargin ’yar giya ce, mai shekara 33 da daba wa wata matar aure wuka a garin Osogbo na Jihar Osun, inda aka gurfanar da it

Abin da ya sa almajiran makarantun allo ba su yawon bara a yankin Yarbawa

Al’ummar Hausawan da ke manyan garuruwan sashen Kudu maso Yamma wato yankin Yarbawa ma ba su manta da dadaddiyar al’adar nan ta koyar da ’ya’yansu kar