Kurmi

Kurmi

Har yanzu kasuwancin soson gargajiya bai mutu ba – Usman Maisoso

Soso wani nau’i ne na tsiro da yake yin yado a dazukan Kurmi da ake nado shi a shanya ya bushe sannan a sarrafa shi zuwa soson wanka da wanke-wanke. S

Yarbawa sun yi wa Hausawa fintinkau a fannin sana’a – Haruna Mai’agogo

Wani mai sayarwa da gyaran agogo a garin Apata kusa da Ibadan, Malam Haruna Muhammed wanda Sarautarsa ta Galadiman Apata ba ta raba shi da harkar kasu

Muryar Talaka ta gana da ’yan Arewa a Kurmi kan zabe mai zuwa

Shugabannin Kungiyar Muryar Talaka ta Kasa sun yi ganawa da ’ya’yan kungiyar da ke zaune a sassan Kudu maso Yamma inda suka tunatar da su hanyoyin da

An kusa ba hammata iska tsakanin magoya bayan ’yan takara a Uyo

A ranar Juma’ar da ta gabata a Uyo Jihar Akwa Ibom lokacin da Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da yakin neman zabensa a Shiyyar Kudu maso Kud

An bude Makarantar Islamiyya ta zamani a Edo

An bude Makarantar Islamiyya ta zamani ta farko mai kunshe da bangaren boko a barikin soja na Bataliya ta 4 da ke Benin babban birnin Jihar Edo. Makar