Kurmi

Kurmi

Makarantar Darud Da’awatil Islamiyya ta yaye dalibai 36

Makarantar Darud Da’awatil Islamiyya da ke Unguwar Sabo a Ibadan ta yaye dalibai 36 maza da mata da suka haddace Alkur’ani Mai girma da kuma Izifi 10.

Ba mu san amfanin Kungiyar Dattawan Arewa ba –’Yan Arewa mazauna  Kudu

Kalaman da daya daga cikin shugabannin Kungiyar Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya yi a wasu kafafan yada labarai a kwanakin baya cewa kungiyar

‘Kaunar Buhari ta kawo mana hadin kai a Kudu’

A yayin da lokacin zaben 2019 ke kara gabatowa, lamarin da ya sanya masu neman madafun iko da masu mara musu baya ke kara yin azama don ganin sun samu

Yadda aka gano gidan hada magungunan jabu a Legas

Rundunar ’yan sanda a karkashin kwamitinta na musanmman da ke bin diddigin miyagun laifuffuka ta hanyar amfani da hanyoyin kimiyyar sadarwar zamani (I

Shinkafar waje ta fara bacewa daga kasuwanni

Buhunan shinkafar kasashen waje da gwamnati ta hana shigo da ita ta fara bacewa a kasuwannin Kudu maso Yamma. Kuma karancin irin wannan shinkafa ya ha