Kurmi

Kurmi

An daure Farfesan da ya nemi lalata da daliba shekara biyu

Malamin Jami’ar Obafemi Awolowon nan, Farfesa Richard Iyiola Akindele zai shafe shekara biyu a gidan kaso kan samunsa da kokarin yin lalata da dalibar

Yadda aka kona ’yan fashi da makami uku kurmus a Kuros Riba

Al’ummar Amana da ke Karamar Hukumar Obanliku a Jihar Kuros Riba sun tarwatsa gungun  wadanda ake zargi ’yan fashi da makami ne da suka addabe su a ra

Za mu hana barayin gwamnati takara a 2019 – EFCC

Shugaban Hukumar EFCC a sashen Kudu maso Yamma Alhaji Abdulrasheed Bawa ya ce ranar 9 ga Disamban kowace shekara da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe a

Ba za mu yi siyasar ungulu da kan zabo a Ogun ba – ‘Yan Arewa

Al’ummar Arewa mazuna Jihar Ogun sun ce ba za su yi siyasar ungulu da kan zabo ba, saboda tirka-tirkar da jam’iyya mai mulki ta APC ke ciki a jihar. B

Ba ma fargabar rikicin siyasa a Kudu – Alhaji Adamu Marke

Daya daga cikin shugabannin ’yan Arewa mazauna Legas, kuma Shugaban ’Yan canji na Kasuwar Duniya ta Alaba, lhaji Adamu Marke ya ce al’ummar Arewa maza