Kurmi

Kurmi

Mai aikin gawayi ya kashe dan sanda a kan Naira dubu 120

Rundunar ’Yan sandan Jihar Ogun ta yi nasarar kama wani mutum mai kimanin shekara 30 da ake zargi da kashe dan sanda mai mukamin kofur wanda ke aiki a

Yadda muka gano sundukan Taramadol 40 – Kwanturolan Kwastam

Kwamandan Hukumar Kwastam ta Apapa a Legas, Kwanturola Bashir Abubakar, ya yi karin haske a kan kin karbar na-goro da jami’ansa suka yi karba domin sa

Mutumin da ya kashe matarsa ya shiga hannu

Wani mutum mai suna Shina Kasali mai kimanin shekara 38 ya fada hannun ’yan sanda a Jihar Ogun bayan da ya yi ta jibgar matarsa mai suna Sofiyyat Kasa

Ana zargin tsohon Kwamishina da fyade a Kalaba

Rundunar ‘yan sandan Kuros Riba sun kama wani tsohon Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Kuros Riba Edet Okon Asim bisa zargin yi wa wata yarinya

An kori gawar dan sanda daga aiki

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta kori gawar wani dan sanda mai mukamin Sufeto daga aiki, bayan da ya kashe wani ma’aikacin Hukumar Kula da Cinkoson