Kurmi

Kurmi

’Yan Najeriya su daina fargabar zaben 2019 – Shugaban Cocin BCS

Shugaban Cocin BCS, Olumba-Olumba Obu ya bukaci ’yan Najeriya su kwantar da hankalinsu, su daina zullumi ko fargaba kan yadda zaben 2019 zai kasance,

Kungiyar ‘yan Arewa a Legas sun goyi bayan Buhari da Sanwo-Olu

Kungiyar ’yan Arewa magoya bayan APC a Jihar Legas sun fara kamfe na zaben Shugaba Buhari a karo na biyu da kuma dan takarar Gwamnan Jihar Legas a kar

’Yan sanda sun kashe ’yan fashi 5 a Kuros Riba

’Yan Sandar a Jihar Kuros Riba sun yi nasarar harbe wadansu ’yan fashi da makami su biyar a wata musayar wuta da aka yi a tsakaninsu da ’yan fashin lo

Kotu ta kashe aurensa kan yawan shan giya

Wata kotu ta raba auren wadansu ma’aurata, Toye Damilare da matarsa Tinuke Damilare bayan da mijin ya amsa laifin da ake zarginsa na yawan shan giya t

Yadda ziyarar Osinbajo  Kasuwar Alabar Rago ta haifar mana alheri –Nagogo

Alhaji Umar Nagogo Sakkwato, shi ne Sarkin Kasuwar Duniya ta Alabar Rago a Legas, ya jinjina wa Gwamnatin Tarayya da ta sanya su cikin jerin takwarori