Kurmi

Kurmi

’Yan fashi sun sace jarirai uku a asibitin Kalaba

Wadansu mutane da ake zargin ’yan fashi da makami ne sun yi wa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Kalaba dirar mikiya a ranar Lahadin da ta gabata, inda baya

Kungiyar ASUU ta dawo aiki ko ta ci gaba da yajin aiki har a biya bukatunta?

Sarkin Fulanin Jihar Kwara, Alhaji Usman Adamu ya  ce kalubale mafi girma da al’ummar Fulani makiyaya ke fuskanta a kasar nan shi ne rashin ilimi. Sar

Kwastam ta kama taramadol na Naira biliyan 12 a Legas

A makon jiya ne hukumomin Kwastam na Apapa da Tin-Can da Seme a Jihar Legas suka bayar da sanarwar kama kwayoyin Taramadol da rubabbun buhunan shinkaf

Dubban Musulmi sun halarci bikin Mauludi na Ibadan

Kamar kowace shekara, a bana ma al’ummar Musulmi maza da mata daga jihohi shida na Kudu maso Yamma sun hadu a birnin Ibadan, inda suka yi kwana- zaune

Barazanar kai mini hari ba za ta hana ni aiki ba – Kwamishina

Kwamishinan ‘Yan sanda a Jihar Kurosriba, Hafiz Muhammad Inuwa ya ce ko kusa barazanar kai masa hari da wasu kungiyoyin asiri suka yi sakamakon hana s