Kurmi

Kurmi

Gangamin tsabtace muhalli a Ibadan zai hada da mabarata

daruruwan maza da mata masu yawon bara a kan hanyoyi da masu tabin hankali suna daga cikin na farko da Gwamnatin Jihar Oyo ta ce za ta fara kawar da s

Ta yi barazanar kashe mijinta idan ba a raba aurensu ba

Wata matar aure mai suna Ronke Olanrewaju ta shaida wa Kotun Gargajiya ta Ile Tuntun da ke Ibadan cewa, idan kotun ta ki raba aurensu da mijinta mai s

Daga yanzu ’yan sandan F-SARS za su rika sa kayan sarki

Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya Ibrahim Idris ya bayar da umarnin yin gyara a kan irin ayyukan da jami’an yaki da fashi da makami (F-

Ana zargin Fasto da yi wa ’yarsa fyade a Kuros Riba

’Yan sanda a Jihar Kuros Riba sun kama Shugaban Majami’ar Zion Church da ke Kalaba, Fasto Daniel Asuguo Udoh, bisa tuhumarsa da yi wa &rsq

Sarakunan Hausawa sun nemi a yi wa kasa addu’ar zama lafiya

Sarakin Hausawan Ore a Jihar Ondo, Alhaji Abdullahi Bagobiri da Sarkin Hausawan Ojo a Jihar Oyo Alhaji Ali Yaro sun ce yawaita addu’o’in z