Kurmi

Kurmi

Mutane Ogomosho sun yi zaman dirshan kan munin hanya

Mutane da dama ’yan asalin garin Ogbomoso a Jihar Oyo sun yi zanga-zangar lumana, ta hanyar zaman dirshan a kan babbar hanyar da ta hada  Y

Har yanzu talakawa na tare da Buhari – Shugaban Gidauniyar Talaka

A daidai lokacin da ake kara samun dambarwar siyasa a kasar nan inda wadansu manyan ’yan siyasa ke sauya sheka tare da jama’arsu, Alhaji A

2019: Bafarawa ya ziyarci Obasanjo a Ogun

Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce babu wata tsangwamar da za ta sa ya sarara ko ya karaya daga halin da aka san shi a kai, na fadin gas

Katin zabe dubu 756, ke yashe a Hukumar Zabe ta Jihar Oyo

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) a Jihar Oyo ta ce har zuwa ranar Talata da ta gabata akwai katin zabe dubu 756, a wurinta da mutane ba su karba ba a jihar

Ficewar Tambuwal da Bukola daga APC alheri ne – Gideon Sammani

An bayyana ficewar Sanata Bukola Saraki da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal daga Jam’iyyar AP