Kurmi

Kurmi

An kama Fasto kan sace tsohon Manjo

Mataimakin Fasto a cocin Jesus Fabour Ministry Church da ke Ugbiyokho a karamar Hukumar Egor, Fasto Kenneth Okafor, ya shiga hannun ’yan sanda b

An bukaci ’yan takarar Shugaban kasa su sanya shirin yaki da jahilci a kudirorinsu

An bukaci daukacin masu sha’awar yin takarar kujerar Shugaban kasa a zaben 2019  su tabbatar da sun sanya shirin yaki da jahilci a cikin mu

Lauyan da ya hada kai da ’yan damfara ya shiga hannu

An kama wani Lauya da ake zargi da hada kai da wadansu ’yan damfara da ake zargi da tatsar makudan kudi a hannun wani dan kasuwa mai suna Alhaji

’Yan fashi da bindigar roba sun shiga hannu

Dubun wadansu  da ake zargi ’yan fashi  ne ta cika bayan da suka yi yunkurin fashin babur kirar Honda, inda suka yi barazana da bindig

Lauyoyi sun yi zanga-zanga a Kuros Riba

A ranar Litinin da ta gabata ce kungiyar Lauyoyi ta Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kuros Riba ta gudanar da jerin gwano zuwa gidan gwamnatin