Kurmi

Kurmi

Talakawa suka zabi Buhari amma masu kudi ke cin gajiyar mulkinsa – Alhaji Nura Idris

Alhaji Nura Idris dan kasuwa ne a Jihohin Kurmi sannan jigo ne a tafiyar akidar Kwankwasiyya a Jihohin Kurmi.   Ya bayyana cewa talakan da y

’Yan bindiga sun sake kashe wani Fasto a Edo

Rahotanni da ke fitowa sun nuna wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun halaka wani Fasto da ke Limanci a Cocin Christ Chosen Church

Ya kashe maigida da matarsa saboda kin cika alkawari

Wani matashi dan asalin Jihar Ebonyi ya shiga hannu bayan ya hallaka maigidansa  da matarsa wanda kuma Yayansa. Lamarin ya faru ne a Sango Ota a

Dalilin da ya sa na canja sunan masarautata – Oluwo na Iwo

Oluwo na Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi ya ce, mutanen da ba sa son kyautata canjin zamantakewar kabilu da ci gaban kasa sne suke sukar matakin da ya da

‘Gyara sufurin jiragen kasa zai rage talauci’

A kwanakin baya ne Shugaban kasa Muhammadu  Buhari ya ba da umarnin gina karin layin dogo a shiyoyyin kasar nan shida tare da gyaran tsofaffin la