Kurmi

Kurmi

Fasto ya kashe budurwarsa sannan ya binne ta a kango

Rundunar ’Yan sandan Jihar Ogun ta kama wani Limamin Kirista cocin Gathering Ebangelical Church of God da ke Papalanto a karamar Hukumar Ewekoro

Rundunar ’Yan sandan Jihar Oyo ta kwato bindigogi da albarusai daga mutane

Rundunar ’Yan sandan Jihar Oyo ta kama kanana da manyan bindigogi 178 da albarusai 840 da aka kwato daga hannun mutane a sassan jihar. Bindigogi

Gida ya rushe ya kashe mutum uku a Agege

A safiyar Asabar din da ta gabata ce al’ummar Unguwar Abeje da ke daura da Unguwar Markas a Agege, Legas suka wayigari da rushewar sashen wani g

An kama da da uba suna sayar wa dalibai miyagun kwayoyi

Asirin wani magidanci da dansa ya tonu a Legas, lokacin da ’yan sanda suka kama su bisa tuhumar sayar wa dalibai ’yan firamare da ’y

Na sayar da dana na saci yara biyar – Mai garkuwa da mutane

Wata mata ’yar shekara 28 da ake tuhuma da sace yara ta ce ta sayar da danta dan shekara hudu, sannan kuma ta saci wadansu yara biyar, kafin asi