Kurmi

Kurmi

Yadda tsagerun Bakassi suka jawo halakar dan Arewa

Mutum uku suka  rasa  ransu ranar Liitinin  sakamakon wani kwanton bauna da tsagerun yankin Neja-Delta suka yi wa wasu mutum biyu  da suka tuba suka b

Masu kananan sana’o’i sun koka da farautarsu da ake yi a Legas

Masu ‘yan kananan sana’o’i da kan dauki hajojin su a kai suna yawo a manyan titunan Legas da kan shatale-tale  na cigaba da kokawa duba da yadda jami’

An kama masu tsafi da kokon kai da sassan jikin mutum

‘Yan sanda a jihohin Kwara da Oyo sun kama wasu mutane dauke da sassan jikin mutum na kokon kawuna da kafafu da suka tono daga makabartu domin y

Gwamnonin Kudu na neman karin Kason Gwamnatin Tarayya

  Bayan da suka kamala taron su a Uyo fadar gwamnatin jihar Akwa Ibom gwamnonin shiyyar Kudu maso Gabas dana kudu maso kudu daukacin su sun bukac

An yanke wa Lauyar da ta kashe mijinta hukuncin daurin shekara bakwai

Wata kotun Jihar Oyo a birnin Ibadan Jiya ta yankema wata Lauya mace , Yewande Oyediran hukuncin shekara bakwai a gidan yari. An kamata da laifin soka