Dattijan Yarbawa sun yi taron sake fasalin Najeriya
Dattijai masu fada aji da masana da kungiyoyin Yarabawa zalla sun yi babban taro a Ibadan, a inda suka tattauna a kan batun sake fasalin Najeriya, ind
Kurmi
Dattijai masu fada aji da masana da kungiyoyin Yarabawa zalla sun yi babban taro a Ibadan, a inda suka tattauna a kan batun sake fasalin Najeriya, ind
Wani babban jami’in Gwamnatin Jihar Legas, mai mukamin Darakta a Ma’aikatar Walwalar Matasa, Mista Oludare Buraimoh ya rataye kansa a jiki
A Litinin da ta gabata, Rundunar kwastam mai kula da tashar jiragen ruwa ta Tin-Can a Legas ta kama manyan bindigogi guda 1,100 mai sauqin sarrafawa,
Wata mata ’yar kimanin shekaru 20 mai suna Ajoke Owolabi, wacce ta yi garkuwa da yarinya ’yar kimanin shekara 7 ta shiga komar ’yan
Wani saurayi mai suna Friday Njoku, ya daba wa budurwarsa, Cynthia Nwafia wuka, ya kashe ta daga bisani shi ma ya kashe kansa.Wannan lamari ya faru ne