Kurmi

Kurmi

An gano sassan mutum da aka binne a coci

Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta gano sassan jikin mutum da aka binne a wani coci da ke unguwar Iyesi a Sango Ota. Kwamishinan ’yan sand

Ya kashe kansa bayan ya kashe budurwarsa

Wani saurayi mai suna Friday Njoku, ya daba wa budurwarsa, Cynthia Nwafia wuka, ya kashe ta daga bisani shi ma ya kashe kansa.Wannan lamari ya faru ne

An kama Faston da ya cire zuciyar yarinya a Kalaba

A Kurosriba, ’yan sanda sun kama wani Fasto mai suna Tony Obo da ke layin Okon Edak, inda aka zarge shi da cire zuciyar wata yarinya ’yar

Kwastam sun kama gurbataccen takin zamani

Rundunar Kwastam ta Seme a kan iyakar kasashen Najeriya da Benin ta yi nasarar kama buhunan gurbataccen takin zamani guda 900, wanda ke dauke da sinad

Matashin da ya yi yunkurin yin tsafi da mahaifinsa ya shiga hannnu

Wani matashi dan shekara 26 mai suna Chukwuemeka Okafor, ya shiga komar yan sanda saboda ana zarginsa da yin amfani da shafin sada zumunta na Facebook