Kurmi

Kurmi

Matashin da ya yi yunkurin yin tsafi da mahaifinsa ya shiga hannnu

Wani matashi dan shekara 26 mai suna Chukwuemeka Okafor, ya shiga komar yan sanda saboda ana zarginsa da yin amfani da shafin sada zumunta na Facebook

An kama limamin coci da mutum 6 bisa zargin tsafi da sassan mutum

’Yan sanda a Kurosriba sun kama wani babban limamin cocin   Royal God’s Commandment Ministry da ke lamba 3, layin Okon Edak, unguwar

Gwamnatin Oyo ta daukaka matsayin hakimai zuwa sarakuna masu wukar yanka

Masarautar Ibadan mai kunshe da kananan hukumomi 11 da Sarki daya tak ta samu karin sarakunan yanka guda 21, wadanda Gwamnan Jihar Oyo Sanata Abiola A

Kwastam sun kama haramtattun kayayyaki

Rundunar Kwastam ta FOU shiyya ta ‘A’ da ke Ikeja Legas ta kama buhunan rubabbiyar shinkafa buhu 1,300 da aka yi satar shigowa da ita ciki

Mutumin da ya yi ta lalata da ‘yar cikinsa ya shiga hannu

Dubun wani mutum mai shekaru 41 mai suna Sikiru Odedeji ta cika bayan da   ya yi ta lalata da ’yar cikinsa mai kimanin shekaru 13 tun