Yadda za ki yi kwalliyar rage tsufar fata
Barkanmu da sake ganawa d aku a wannan filin namu na kwalliya. A yau na kawo muku yadda za a rage shekaru a fata ko kuma rage tsufar fata. Akwai ababu
Kwalliya
Barkanmu da sake ganawa d aku a wannan filin namu na kwalliya. A yau na kawo muku yadda za a rage shekaru a fata ko kuma rage tsufar fata. Akwai ababu
Sau da yawa za ku ga mutum na yawan soshe-soshe. Hakan na faruwa ne sakamakon cizon sauro ko kudin cizo ko cizon kwari da kuma kaikayi. Yawan soshe-so
kamshi abin so ne ga kowa don karramawa. Mata su kasance suna son sanya turaren wuta a kullum. Su mayar da shi dole kamar yadda suke yin wanke-wanke.
Gashi abu ne da ke kara wa mace da namiji kyau domin galibin mata ba su son namiji mai sanko. Haka namiji ba zai so auren mace mai sanko ba, don haka
Kafin a hangi komai a jikin mutum, fuska ita ce aba ta farko da ake fara hangowa, don haka dole ne mu koyi yadda za mu kula da fuskarmu domin fatar fu